Aminu ala shahara
- •
Aminu Ala
Nigerian musician and writer
Aminu Ladan Abubakar, also known as Alan Waka (born 11 February 1973), is a Nigerian Hausa-language musician and writer from Kano State, Northern Nigeria.[1][2][3]
Early life and education
Aminu Ala completed his primary education at Tudun Murtala Primary School between 1980 and 1986, then GSS Kawaji Secondary School in Dakata, Kano from 1987 to 1992 in 2004. He continued his education at the School of Technology and in Kano where he received his diploma 2007.[4]
Publications
Ala was first known in the field of Hausa language writing before he became known in the field of music. Ala has authored nearly nine books including,[5]
- Cin Zarafi
- Bakar Aniya
- Sawaba
- Cin Fuska
- Jirwaye
- Tarzoma
Musics
Ala started singing when he was a student at an Islamic school which used poetry and songs to educate.[6][7]
References
- •
- •
Aminu Ala
Aminu Ladan Abubakar, wanda aka fi sani da Alan Waƙa (an haife shi a ranar 11 ga watan Fabrairu, shekara ta 1973), mawaƙin Hausa ne kuma Mawallafin littattafai daga Jihar Kano taArewacin Najeriya.[1][2][3]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Aminu Ala ya kammala karatunsa na firamare a makarantar firamare ta Tudun Murtala tsakanin shekara ta 1980 zuwa 1986, sannan kuma ya wuce GSS Kawaji Secondary School a Dakata Kano daga 1987 zuwa 1992 a 2004. Ya ci gaba da karatunsa a Makarantar Fasaha a Kano inda ya samu difloma a shekarar 2007.[4]
Littattafai
[gyara sashe | gyara masomin]An fara sanin Ala a fagen rubutun harshen Hausa kafin a san shi a fagen waka. Ala ya rubuta littattafai kusan tara ciki har da:[5]
• Cin Zarafi
• Bakar Aniya
• Sawaba
• Cin Fuska
• Jirwaye
• Tarzoma
• Diwanin Ala
Waƙa
[gyara sashe | gyara masomin]Ala ya fara waƙa tun yana ɗalibi a makarantar Islamiyya a lokacin da ake koya musu addini da ilimi ta hanyar waka, ta yadda za su iya fahimta da tsarawa cikin